Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa:Bayan da rundunar tsaron sararin samaniya ta sojojin Iran ta gano jirgin mara matuki na abokan gaba na Amurka da Isra’ila a kewayen Qeshm, in da ta kai masa hari cikin nasara nan take tare da lalata shi.
Za a sanar da ƙarin bayanai daga baya.
…………………………………………
Your Comment